Masarautar Belgin, wacce aka fi sani da Masarautar Baqulin, wata masarauta ce ta farko wacce ta ke a arewa maso gabashin Afirka.[1] A cewar Al-Yaqubi, tana ɗaya daga cikin gwamnatocin Beja guda shida da suka wanzu a yankin a karni na 9. Yankin masarautar tana tsakanin Aswan da Massawa. [2]

Masarautar Belgin

Wuri
Bayanan tarihi
Ƙirƙira unknown value
Rushewa unknown value

Duba kuma

gyara sashe
  • Sultanate of Ifat
  • Adal Sultanate
  • Masarautar Bazin
  • Masarautar Jarin
  • Masarautar Nagash
  • Masarautar Qita'a
  • Masarautar Tanki

Manazarta

gyara sashe
  1. Elzein, Intisar Soghayroun (2004). Islamic Archaeology in the Sudan . Archaeopress. p. 13. ISBN 1841716391 . Retrieved 3 March 2015.
  2. Elzein, Intisar Soghayroun (2004). Islamic Archaeology in the Sudan. Archaeopress. p. 13. ISBN 1841716391 . Retrieved 3 March 2015.