Masallacin Pipeline
Masallacin Pipeline shi ne babban masallacin Serre kunda.[1][2] birni mafi girma a cikin kasar Gambiya a yankin Afirka ta Yamma.[3]
Masallacin Pipeline | |
---|---|
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Gambiya |
Region of the Gambia (en) | Greater Banjul Area (en) |
Coordinates | 13°27′28″N 16°41′06″W / 13.457733°N 16.684938°W |
History and use | |
Opening | 28 ga Faburairu, 1990 |
Addini | Musulunci |
Contact | |
Address | Kairaba Ave.,Serekunda Gambia |
|
Wuri da gine-gine
gyara sasheMasallacin yana gefen yamma da titin Kairaba Avenue (tsohon suna: Hanyar Pipeline) a Serekunda. girman masallacinsa yana kuma kusa da mita 30 × 65. Masallacin yana da fasali irin na tsarin musulunci kamar su minaret da facade.[4] Masallacin ya fi kusa da Ofishin Jakadancin Amurka a Banjul.[5][6]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Pipeline Mosque, Serekunda, Gambia". www.tripalong.co. Retrieved 2021-06-09.[permanent dead link]
- ↑ "Pipeline Mosque | Mosque | Place Of Worship - PlaceGrab.com". www.placegrab.com. Retrieved 2021-06-09.
- ↑ "World Beautiful Mosques Pictures". www.beautifulmosque.com. Archived from the original on 2021-06-17. Retrieved 2021-06-09.
- ↑ "Visit Pipeline Mosque on your trip to Serekunda or Gambia • Inspirock". www.inspirock.com (in Turanci). Archived from the original on 2022-10-30. Retrieved 2021-06-09.
- ↑ "Demonstration Alert: Demonstration June 27, 2020". U.S. Embassy in The Gambia (in Turanci). 2020-06-25. Retrieved 2021-06-09.
- ↑ "Gambia: Protest planned outside of US Embassy in Banjul on June 27". GardaWorld (in Turanci). Retrieved 2021-06-09.[permanent dead link]