Masallacin Kamata masallaci ne a Gundumar Kamata, dake Ōta, a jihar Tokyo dake, Japan.[1]

Masallacin Kamata
Wuri
Coordinates 35°33′52″N 139°43′01″E / 35.56444°N 139.71708°E / 35.56444; 139.71708
Map

Tarihi gyara sashe

Asalin masallacin an kafa shi ne a shekara ta 2001.[2]

Gini gyara sashe

Masallacin na cikin wani gini mai hawa 3.[3]

Sufuri gyara sashe

Masallacin yana da tazara tsakanin nisan tafiyar arewa da tashar Kamata ta JR East.[4]

Duba kuma gyara sashe

  • Musulunci a Japan
  • Jerin masallatai a Japan

Manazarta gyara sashe

  1. "Mosque and Prayer Room in Tokyo". Muslim Professional Japan. 24 July 2017. Archived from the original on 26 January 2021. Retrieved 4 November 2019.
  2. "About – Kamata Masjid". Kamatamasjid.com. Archived from the original on 21 October 2019. Retrieved 4 November 2019.
  3. Joy (13 July 2017). "8 Mosques in Tokyo". MIJ Miner8. Archived from the original on 4 November 2019. Retrieved 4 November 2019.
  4. "About – Kamata Masjid". Kamatamasjid.com. Archived from the original on 21 October 2019. Retrieved 4 November 2019.