Masallacin Agadez
masallaci a Nijar
Masallacin Agadez (Faransanci: Mosquée d'Agadez) sanannen masallaci ne a Agadez, Sashen Tchirozerine, Nijar.[1] An yi shi da yumbu kuma shine mafi girman tsari a duniya.[2][3]
Masallacin Agadez | |
---|---|
مسجد أغاديس la grande mosquée | |
Cibiyar Tarihi ta Agadez | |
Wuri | |
Jamhuriya | Nijar |
Yankin Nijar | Yankin Agadez |
Department of Niger (en) | Tchirozérine (sashe) |
Municipality of Niger (en) | Agadez |
Coordinates | 16°58′27″N 7°59′18″E / 16.9742°N 7.98836°E |
History and use | |
Opening | 1515 (Gregorian) |
Addini | Musulunci |
Karatun Gine-gine | |
Style (en) | Sudano-Sahelian architecture (en) |
Heritage | |
|
Tarihi
gyara sasheAn gina birnin a shekarar 1515 a lokacin da daular Songhai ta kwace garin. An sake dawo da shi kuma wasu daga ciki an sake gina su a cikin 1844.[4][5]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Pavils, Gatis (2013-11-01). "Agadez Mosque". Wondermondo (in Turanci). Retrieved 2018-12-19.
- ↑ Taub, Ben (April 10, 2017). "The Desperate Journey of a Trafficked Girl". The New Yorker. Archived from the original on April 3, 2017.
Most Nigerian brothels in Agadez are in the Nasarawa slum, a sewage-filled neighborhood a short walk from the grand mosque, the tallest mud-brick structure in the world.
- ↑ "Beautiful Mosques Pictures". www.beautifulmosque.com. Archived from the original on 2018-12-19. Retrieved 2018-12-19.
- ↑ Centre, UNESCO World Heritage. "Historic Centre of Agadez". UNESCO World Heritage Centre (in Turanci). Retrieved 2018-12-19.
- ↑ "Historic Centre of Agadez - Niger | African World Heritage Sites". www.africanworldheritagesites.org. Archived from the original on 2021-10-21. Retrieved 2018-12-19.