Tchirozérine (lafazi: /cirozerin/) sashe ne daga cikin sassan dake a yankin Agadez, na Jamhuriyyar Nijar. Babban birnin sashen shine garin Tchirozérine. Bisaga kidayar 2011, yawan mutane a sashen ya kai 328,018[1].

Tchirozérine

Wuri
Map
 17°13′20″N 7°37′20″E / 17.2222°N 7.6222°E / 17.2222; 7.6222
JamhuriyaNijar
Yankin NijarYankin Agadez

Babban birni Tchirozérine (gari)
Yawan mutane
Faɗi 244,706 (2012)
• Yawan mutane 1.58 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 154,746 km²
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
cikin Tchirozérine

Manazarta gyara sashe

  1. "Annuaires_Statistiques" (PDF). Institut National de la Statistique. Retrieved 19 December 2019.