Mary Wilombe (an haife ta a ranar 22 ga watan Satumba shekara ta 1997) ' yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta Zambiya wacce ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya ga Red Arrows FC da kuma ƙungiyar mata ta ƙasar Zambia .

Mary Wilombe
Rayuwa
Haihuwa Zambiya, 22 Satumba 1997 (26 shekaru)
ƙasa Zambiya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Red Arrows F.C. (en) Fassara-
  Zambia women's national under-17 football team (en) Fassara2014-201430
  Zambia women's national association football team (en) Fassara2020-271
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Tsayi 155 cm

Ayyukan kasa da kasa gyara sashe

Wilombe ta wakilci Zambia a gasar cin kofin duniya ta mata 'yan kasa da shekaru 17 na FIFA shekara ta 2014 . An nada ta a cikin tawagar Zambia don gasar cin kofin duniya ta mata ta FIFA shekarar 2023 .

Manazarta gyara sashe

Template:Navboxes