Mary Mulenga (an haife ta a ranar 11 ga watan Afrilu shekarar 1998) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta Zambia wacce ke taka leda a matsayin mai tsaron baya ga Red Arrows da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta mata ta Zambia . Ta buga wasanni biyu na sada zumunta da Zambia. An nada ta a cikin tawagar Zambia don gasar cin kofin duniya ta mata ta FIFA shekarar 2023 .

Mary Mulenga
Rayuwa
Haihuwa Zambiya, 11 ga Afirilu, 1998 (25 shekaru)
ƙasa Zambiya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Red Arrows F.C. (en) Fassara-
  Zambia women's national association football team (en) Fassara2020-40
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka

Manazarta gyara sashe

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe

  • Mary Mulenga at Soccerway

Template:Zambia squad 2023 FIFA Women's World Cup