Mary Ekpere-Eta
Mary Ekpere-Eta lauya ce kuma ‘yar gwagwarmaya a Najeriya. Ita ce Darakta Janar ta Cibiyar Raya Mata ta Kasa (NCWD) da ke Abuja.
Mary Ekpere-Eta | |
---|---|
Rayuwa | |
Sana'a | |
Sana'a | Lauya |
Mahalarcin
| |
Employers | Cibiyar Cigaban Mata ta Kasa |
Mamba | Chartered Institute of Taxation of Nigeria (en) |
Imani | |
Jam'iyar siyasa | All Progressives Congress |
Rayuwa
gyara sasheMary Eta lauya ce, manomiya kuma abokiyar aikin Makarantar Koyar da Haraji ta Najeriya. A shekarar 2012 ta yi takarar zama Gwamnan Jihar Kuros Riba. Ita wakiliyar matan Kudu-maso-Kudu ne a kwamitin amintattu na Jam’iyyar APC. [1]
Shugaba Buhari ya naɗa ta a matsayin Darakta Janar na NCWD a watan Afrilu na 2017.[2] [1]
Manazarta
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 Nkechi Chima Onyele, Women must never settle for inferior positions – Eta, DG, National Centre for Women Development, The Sun, 12 September 2017. Accessed 18 May 2020.
- ↑ Omeiza Ajayi, Buhari sacks Heads of CPC, PENCOM, 21 Others, Vanguard, 13 April 2017. Accessed 18 May 2020.