Marta Samuel Alberto (an Haife shi ranar 10 ga watan Fabrairun 1995) ƴar wasan ƙwallon hannu ce ta Angola ga Primeiro de Agosto da kuma ƙungiyar ƙasa ta Angola.

Marta Alberto
Rayuwa
Haihuwa 10 ga Faburairu, 1995 (29 shekaru)
ƙasa Angola
Karatu
Harsuna Portuguese language
Sana'a
Sana'a handball player (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru GP G
C.D. Primeiro de Agosto (en) Fassara-
Atlético Petróleos de Luanda (en) Fassara-
Kungiyar Kwallon Hannu ta Mata ta Angola-
 
Muƙami ko ƙwarewa goalkeeper (en) Fassara
Tsayi 1.8 m

Ta wakilci Angola a gasar ƙwallon hannu ta mata ta duniya a cikin shekarar 2017 a Jamus.[1]

Manazarta gyara sashe