Marrabenta Stories
Labarun Marrabenta fim ne da aka shirya shi a shekarar 2004 wanda Karen Boswall ya jagoranta.[1] Shirin kiɗa, ne da ya ƙunshi Marrabenta, kiɗan ƙasa na Mozambique.[2]
Marrabenta Stories | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2004 |
Asalin harshe | Portuguese language |
Ƙasar asali | Portugal |
Characteristics | |
Genre (en) | documentary film |
Launi | color (mul) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Karen Boswall |
Kintato | |
Narrative location (en) | Mozambik |
External links | |
Specialized websites
|
Takaitaccen bayani
gyara sasheMatasa mawaƙa daga Mozambique, waɗanda yawanci ke buga Jazz, Funk da Hip Hop, sun haɗu da ƙungiyar tsofaffi waɗanda taurari ne na Marrabenta, kiɗan gargajiya na Mozambique. Tare suka kafa wata ƙungiya mai suna Mabulu tare da haɗa nau'ikan kiɗan su daban-daban. "Tsohon ɗaukaka", kamar yadda magoya bayansu ke kiran su da ƙauna, har yanzu suna zaune a Maputo kuma suna rayuwa, kamar yadda suka yi shekaru hamsin da suka wuce, ta hanyar rera waƙoƙin da ke bayyana abubuwan ban tausayi da ban dariya na rayuwarsu ta yau da kullum.
Sakewa
gyara sasheAn baje kolin fim ɗin a bukukuwan fina-finai da dama da suka haɗa da DocLisboa a Portugal, Tarifa a Spain, Dockanema a Mozambique, a bikin fina-finai na ƙasa da ƙasa na Durban a Afirka ta Kudu, Afirka a cikin Hoto a Netherlands da Afrika Filmfestival a Belgium.[3]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Marrabenta Stories". FIPA. Archived from the original on 31 July 2012. Retrieved 9 March 2012.
- ↑ Fitzpatrick, Mary (6 February 2007). Mozambique. Lonely Planet. p. 34. ISBN 978-1-74059-188-1. Retrieved 9 March 2012.
- ↑ "Marrabenta Stories". Marfilmes.com. Retrieved 9 March 2012.