Mark Fodya
Mark Fodya ( an haife shi a ranar 22 ga watan Disamban shekara ta 1997). Ƙararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Malawi wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya ga [1]ƙungiyar Silver Strikers na Malawi, da kuma ƙungiyar ƙasa ta Malawi.[2]
Mark Fodya | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | Malawi, 1997 (26/27 shekaru) | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
|
Ayyukan kasa
gyara sasheFodya ya fara buga wasansa na farko na kasa da kasa tare da tawagar kasar Malawi a gasar cin kofin COSAFA da ci (2–2) a shekara ta 2021 da Zimbabwe a ranar 9 ga watan Yulin shekara ta 2021.[3][4] Ya kasance cikin tawagar Malawi a gasar cin kofin Afrika na shekarar 2021.[5]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Strack-Zimmermann, Benjamin. "Malawi vs. Zimbabwe (2:2)" . www.national-football-teams.com
- ↑ "Malawi defeat Comoros in a friendly, unveil final TotalEnergies AFCON squad". Confederation of African Football. 1 January 2022.
- ↑ Strack-Zimmermann, Benjamin. "Malawi vs. Zimbabwe (2:2)". www.national-football-teams.com
- ↑ Strack-Zimmermann, Benjamin. "Malawi vs. Zimbabwe (2:2)" . www.national-football-teams.com
- ↑ "Malawi defeat Comoros in a friendly, unveil final TotalEnergies AFCON squad". Confederation of African Football. 1 January 2022.
Hanyoyin haɗi na waje
gyara sashe- Mark Fodya at National-Football-Teams.com
- Mark Fodya at Soccerway