Marius Wolf (an haife shi a ranar 27 ga watan Mayu, shekarata alif 1995) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Jamus wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan baya ko na dama don ƙungiyar Bundesliga Borussia Dortmund da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Jamus.

Marius Wolf
Rayuwa
Haihuwa Coburg (en) Fassara, 27 Mayu 1995 (29 shekaru)
ƙasa Jamus
Karatu
Harsuna Jamusanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  1. FC Nürnberg (en) Fassara-
  Borussia Dortmund (en) Fassara-
  TSV 1860 München (en) Fassara2014-2016395
TSV 1860 München II (en) Fassara2014-2015103
  Hannover 962016-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Mai buga tsakiya
Nauyi 73 kg
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe