Mariri gari ne, da ke a garin Garu Mariri, a ƙaramar hukumar Lere, a kudancin jihar Kaduna, a yankin Middle Belt, a Nijeriya. Garin na da nisan kilomita 131 daga babban birnin jihar Kaduna. [1] [2] Lambar gidan waya na yankin ita ce 811. [3] [4]

Mariri, Jihar Kaduna

Wuri
Map
 10°02′N 8°31′E / 10.03°N 8.52°E / 10.03; 8.52
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJihar Kaduna

Duba kuma

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe
  1. "Mariri, Garu Mariri, Lere, Kaduna State, Nigeria". mindat.org. Retrieved January 24, 2024.
  2. "Mariri, Nigeria". Places in the World. Retrieved January 24, 2024.
  3. "Post Offices - with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2009-10-07. Retrieved 2024-01-24.
  4. "Mariri, Lere - Postcode - 811105". NigeriaPostcode. Retrieved January 24, 2024.