Mariette Van Heerden

Dan wasan motsa jiki ne Na Zimbabwe

Margaritha Constantia “Mariette” Van Heerden (an Haife ta a ranar 22 ga watan Nuwamba 1952) tsohuwar ‘yar wasan discuss thrower da shot put ce ta kasar Zimbabwe. An haifi Van Heerden a Kudancin Rhodesia amma ta girma a Afirka ta Kudu kuma ta kasance mai rike da tarihin Afirka ta Kudu a cikin harbi da jefar da jifa da kuma zakarar Afirka ta Kudu da yawa a cikin waɗannan abubuwan biyu (1980 da 1981). An ba ta lambar yabo ta Springbok a cikin shekarun kauracewa wasannin kasa da kasa na Afirka ta Kudu. [1]

Mariette Van Heerden
Rayuwa
Haihuwa Southern Rhodesia (en) Fassara, 22 Nuwamba, 1952 (72 shekaru)
ƙasa Zimbabwe
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
Mariette Van Heerden
Rayuwa
Haihuwa Southern Rhodesia (en) Fassara, 22 Nuwamba, 1952 (72 shekaru)
ƙasa Zimbabwe
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

Van Heerden ta yi takara a cikin wasan discuss a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 1984, mai wakiltar Zimbabwe. [2] Ta kuma wakilci Zimbabuwe a wasan discuss a wasannin Commonwealth na shekarar 1982 da gasar cin kofin duniya ta shekarar 1983 da kuma gasar wasannin guje-guje da tsalle-tsalle na Afirka a 1985. Van Heerden kuma ta yi gasa a shot put da aka yi a wasannin Commonwealth na shekarar 1982.

Har yanzu Van Heerden ita ce mai record na Zimbabwe a wasa shot put na mata (mita 15.58, an saita ranar 20 ga watan Janairun 1974) da discus na mata (mita 55.70, an saita ranar 25 ga watan Maris 1984).

Van Heerden ta koma Afirka ta Kudu bayan 1987 kuma ita ce mahaifiyar 'yar wasan ninkaya ta Afirka ta Kudu Katheryn Meaklim. [1]

Manazarta

gyara sashe
  1. 1.0 1.1 Russouw, Johann. "History of the Olympics" The Medalist. October 2012: p.9 Retrieved 4 December 2017
  2. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Mariette Van Heerden Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 2 December 2017.