Marian Bell (sunan aure Marian Aylmore) an haife ta 4 ga Agusta 1958 a [Cowaramup, Western Australia]) tsohon yar wasan Australiya ce filin hockey. Bell ta buga wasanni 50 na kasa da kasa don Australia.[1]

Marian Bell (Yar Wasan hockey)
Rayuwa
Haihuwa 4 ga Augusta, 1958 (65 shekaru)
ƙasa Asturaliya
Karatu
Makaranta Western Australian Institute of Sport (en) Fassara
Sana'a
Sana'a field hockey player (en) Fassara

Ta zama kyaftin din tawagar Australiya sau 10 zuwa 1983, ciki har da Kofin Duniya na Hockey kafin ta yi ritaya na ɗan lokaci don shirye-shiryen haihuwar 'yarta. Bayan hutun watanni biyar kacal ta fafata a Olympics 1984 a Los Angeles.[2]

An shigar da Bell a cikin Western Australian Hall of Champions a cikin 1992.

Manazarta

gyara sashe
  1. W.A. Littafin inductee Hall of Champions. (2006) [[ Cibiyar Wasanni ta Yammacin Australiya]
  2. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Marian Aylmore Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 14 October 2019.