Mariama Ouiminga (an haife ta a ranar 24 ga watan Janairu 1970) 'yar ƙasar Burkinabé kuma 'yar wasan sprinter ce. Ta yi takara a tseren mita 100 na mata a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 1988. [1] Ita ce mace ta farko da ta wakilci Burkina Faso a gasar Olympics. [2]

Mariama Ouiminga
Rayuwa
Haihuwa 24 ga Janairu, 1970 (54 shekaru)
ƙasa Burkina Faso
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

Manazarta

gyara sashe
  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Mariama Ouiminga Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 2016-12-04. Retrieved 6 July 2017.
  2. "First female competitors at the Olympics by country". Olympedia. Retrieved 26 June 2020.