Maria de Fátima Monteiro Jardim
Maria de Fátima Monteiro Jardim yar siyasa ce kuma jami'ar diflomasiyyar Angola.
Maria de Fátima Monteiro Jardim | |
---|---|
Rayuwa | |
ƙasa | Angola |
Karatu | |
Harsuna | Portuguese language |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa |
Ita ce ministar kamun kifi ta Angola daga shekarun 1992, zuwa 1996, a gwamnatin José Eduardo dos Santos,[1] sannan ministar kamun kifi da muhalli daga shekarun 1996, zuwa 2002. Jardim ta kasance 'yar majalisar tarayya daga shekarun 2003, zuwa 2008.[2]
Daga shekarun 2008, zuwa 2017 an naɗa ta ministar muhalli.[3] A shekarar 2015, ta kasance jakadiyar ƙasar Angola mai kula da sauyin yanayi a COP 21, waccy ke wakiltar ƙasashe mafi karancin ci gaba a tattaunawar da ta kai ga yarjejeniyar Paris.[4]
Tun daga shekarar 2019, ita jakadiyar Angola ce a Italiya,[5] da Malta tun a shekarar 2021[6] da Albaniya tun a shekarar 2023.[7]
Duba kuma.
gyara sashe- Siyasar Angola.
Manazarta.
gyara sashe- ↑ Hunter, Brian. (Ed.) (1995) The Statesman's Year-Book 1995-96. 132nd edition. London: Macmillan. p. 79. 08033994793.ABA
- ↑ "Biography". Angolan Ministry of Environment (in Harshen Potugis). Archived from the original on 14 March 2020. Retrieved 13 February 2024.
- ↑ "Histórico". Angolan Ministry of Environment (in Harshen Potugis). Archived from the original on 6 June 2019. Retrieved 13 February 2024.
- ↑ Pashley, Alex (25 November 2015). "Meet the envoys with a UN climate change deal in their hands". Climate Home News. Retrieved 13 February 2024.
- ↑ "Italia-Angola: Maria de Fatima Monteiro Jardim Domingas nuovo ambasciatore a Roma". Agenzia Nova (in Italiyanci). 21 June 2019. Retrieved 13 February 2024.
- ↑ "The Ambassador of the Republic of Angola presents her Letters of Credence to the President of Malta". Government of Malta. 13 February 2024. Retrieved 13 February 2024.
- ↑ "Ambassador Fátima Jardim begins duties in Albania". Angola. 4 March 2023. Retrieved 13 February 2024.