Marco Balestri (an haife shi ne a ranar 8 ga watan Nuwamba, 1953 a Perugia )yana daya daga cikin marubucin marubutan Italiya ne kuma mai ba da jawabi a rediyo. [1] Ya shirya shirye-shirye kamar Per la strada, "Bubusette", Scherzi a parte. [2]

Marco Balestri
Rayuwa
Haihuwa Perugia (en) Fassara, 8 Nuwamba, 1953 (71 shekaru)
ƙasa Italiya
Mazauni Segrate (en) Fassara
Karatu
Harsuna Italiyanci
Sana'a
Sana'a Mai shirin a gidan rediyo da mai gabatarwa a talabijin
IMDb nm5071899
marcobalestri.it

Manazarta

gyara sashe
  1. http://telgate.corriere.it/eventi/423888_scheda.shtml
  2. "Archived copy". Archived from the original on 2014-03-22. Retrieved 2014-03-21.CS1 maint: archived copy as title (link)