Manucho (Dan wasan kwallon kafa na Ivory Coast)

Fabrice Elysée Kouadio Kouakou (an haife shi a ranar 3 ga watan Oktoban 1990), wanda aka fi sani da Manucho, ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Ivory Coast wanda ke taka leda a Al-Orouba SC a matsayin ɗan gaba .[1][2][3]

Manucho (Dan wasan kwallon kafa na Ivory Coast)
Rayuwa
Haihuwa Bouaké, 3 Oktoba 1990 (33 shekaru)
ƙasa Ivory Coast
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Nõmme Kalju FC (en) Fassara2010-2011244
Ida-Virumaa FC Alliance (en) Fassara2011-2011139
FC Infonet (en) Fassara2012-20149567
USM Alger2015-
RC Relizane (en) Fassara2015-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka


Aikin kulob gyara sashe

Manucho ya fara aikinsa a matsayin matasa na Stella Club d'Adjamé da Ocaf FC, kafin ya koma kulob ɗin Estoniya Nõmme Kalju FC da Lootus Kohtla Järve sannan FC Infonet .

A cikin shekarar 2012, ya sami lambar yabo a matsayin dan wasan gaba na kakar wasa kuma mafi kyawun ɗan wasa, bayan ya zira kwallaye 31 a waccan shekarar tare da FC Infonet a cikin Meistriliiga, babban matakin Estonia .[4][5]

A cikin shekarar 2014, ya zira ƙwallaye 30 a cikin wasanni 31 yayin wasa FC Infonet . Wannan ya sanya shi a matsayin ɗan wasan da ya fi zira ƙwallaye na uku a cikin Meistriliga, kuma a matsayin dan wasan Afrika na farko,[6][7] kuma a matsayin dan wasa na ashirin a duniya na wannan shekarar. [6] Dangane da matsakaicin zira ƙwallaye, ya zama na hudu a duniya a cikin 2014 da ƙwallaye 0.97 a kowane wasa. [6]

A ranar 7 ga watan Janairun 2015, Manucho ya shiga kulob ɗin USM Alger na Algeria, ya sanya hannu kan kwantiragin shekara biyu da rabi tare da kulob din.

A ranar 9 ga Disambar 2019, FCI Levadia Tallinn ya tabbatar da cewa Manucho ya koma ƙungiyar kan kwantiragin har zuwa ƙarshen 2020. [8]

Kididdigar sana'a gyara sashe

Kulob gyara sashe

As of 1 July 2017[9]
Club Season League Cup Europe Other Total
Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals
Nõmme Kalju 2010 11 3 11 3
Lootus Kohtla-Järve 2011 13 9 13 9
Nõmme Kalju 2011 13 1 13 1
Total 37 13 37 13
Infonet Tallinn 2012 32 31 1 0 33 31
2013 32 6 3 3 34 9
2014 31 30 1 0 31 30
Total 95 67 5 3 100 70
USM Alger 2014–15 9 2 0 0 3 0 12 2
Total 9 2 0 0 3 0 12 2
RC Relizane (loan) 2015–16 26 11 2 1 28 12
Total 26 11 2 1 28 12
CS Constantine (loan) 2016–17 22 6 2 0 24 6
Total 22 6 2 0 24 6
Career total 189 99 9 4 3 0 201 103

Manazarta gyara sashe

  1. "Fabrice Elysée Kouadio Kouakou". usma.dz. Archived from the original on 10 January 2015. Retrieved 10 January 2015.
  2. "Manucho, 3ème recrue" (in French). USM Alger. Archived from the original on 14 January 2015. Retrieved 14 January 2015.CS1 maint: unrecognized language (link)
  3. "Ligue 1-J16 - Fiche du Match: ES Sétif vs USM Alger". USM-Alger.com (in French). USM Alger. 20 January 2015. Retrieved 21 January 2015.CS1 maint: unrecognized language (link)
  4. "Elevandiluuranniku ründaja pikendas lepingut Infonetiga" (in Estonian). Delfi Sport. 1 December 2012. Retrieved 14 January 2015.CS1 maint: unrecognized language (link)
  5. Roop, Rait (11 December 2012). "Manucho eelistas Infonetti Prantsuse klubile" (in Estonian). Soccernet. Retrieved 14 January 2015.CS1 maint: unrecognized language (link)
  6. 6.0 6.1 6.2 Lantheaume, Romain (31 December 2014). "Manucho, l'Ivoirien qui fait mieux que Messi en 2014" (in French). Afrik.com. Archived from the original on 21 January 2015. Retrieved 14 January 2015.CS1 maint: unrecognized language (link)
  7. Abbad, Rachid (6 January 2015). "L'USMA engage Kako Rostan pour une durée de 30 mois" (in French). Liberté. Archived from the original on 13 January 2015. Retrieved 14 January 2015.CS1 maint: unrecognized language (link)
  8. Väravakütt Manucho liitus FCI Levadiaga!, fcilevadia.ee, 9 December 2019
  9. "Fabrice Elysée Kouadio Kouakou". Soccerway. Retrieved 15 January 2015.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe