Manihari

Gari ne a Bihar a kasar Indiya

Gari ne da yake a Yankin Katihar dake a karkashin jahar Bihar a kasar indiya. Akidayar shekarar 2011 Garin yana da jumullar mutane 26,629.