Mame Diodio Diouf
Mame Diodio Diouf (an haife ta ranar 15 ga watan Disamban 1984)[1] ƴar wasan ƙwallon kwando ce ta mata ta ƙasar Senegal.
Mame Diodio Diouf | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | Dakar, 15 Disamba 1984 (39 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa | Senegal | ||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | basketball player (en) | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | point guard (en) | ||||||||||||||||||
Nauyi | 70 kg | ||||||||||||||||||
Tsayi | 67 in |
Sana'a
gyara sasheTa fara aiki a DUC, ƙungiyar jami'a ta Dakar. An zaɓe ta Sarauniyar Lokacin 2005 – 2006 saboda wasa da ta yi da kulob ɗin DUC.[2]
Ta yi wasa da fasaha a Switzerland. A nan ne ta fara da ƙungiyar Esperance wadda da ita ta lashe kofin gasar. Daga baya ta shiga Arnold-Reymond.