Mama Drama (fim)
Mama Drama, fim ne na wasan kwaikwayo na Najeriya na shekarar 2020 wanda Seyi Babatope ya ba da umarni kuma Joy Grant-Ekong ya shirya shirin.[1] Fim din ya kunshi taurari Kamar haka Osas Ighodaro a matsayin jagora shirin yayin da Kunle Remi, Kehinde Bankole, Femi Adebayo, da Shafy Bello suka taka rawar gani.[2][3] Fim din ya ta'allaka ne akan Mena Adelana, wata mace mai dauke da ciki shidda, kuma ta dauki mataimakiyarta a matsayin mataimakiya duk da matsalolin haihuwa da kuma uwar mijin nata, amma ya haifar da matsaloli da yawa.[4]
Mama Drama (fim) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2020 |
Asalin suna | Mama Drama |
Asalin harshe | Turanci |
Ƙasar asali | Najeriya |
Distribution format (en) | video on demand (en) |
Characteristics | |
Genre (en) | drama film (en) |
During | 85 Dakika |
Direction and screenplay | |
Darekta | Seyi Babatope (en) |
Marubin wasannin kwaykwayo |
Diche Enunwa (en) Temitope Bolade (en) |
'yan wasa | |
Samar | |
Mai tsarawa | Joy Grant-Ekong |
Production company (en) | FilmOne |
External links | |
Specialized websites
|
An fara haska Fim ɗin ranar 1 ga watan Oktoba 2020 a Filmhouse Imax cinemas kuma daga baya aka dora shi a dandalin kallon Fina-finai a yanar gizo Mai suna Netflix a shekarar 2021.[5][6] Fim ɗin ya sami mabanbantan ra'ayi daga masu suka.[7]
Yan wasan shirin
gyara sashe- Osas Ighodaro a matsayin Mena Adelana
- Kunle Remi a matsayin Gboyega
- Kehinde Bankole a matsayin Kemi
- Femi Adebayo a matsayin Dotun
- Shafy Bello a matsayin Mama Adelana
- Adunni Ade a matsayin Simi
- Chinyere Wilfred a matsayin Aunty Nkem
- Olive Emodi a matsayin Barrister
- Rekiya Attah a matsayin Judge
- Opeyemi Ayeola a matsayin Ronke
- Adenola Adeniyi a matsayin Seyi Adelana
- Adeoluwa Daniels a matsayin Seyi Adelana
- Itombra Bofie a matsayin Hadiza
Nassoshi
gyara sashe- ↑ Ajao, Kunle (2021-06-11). "Movie Review: Seyi Babatope's 'Mama Drama' makes an Impression". Sodas 'N' Popcorn Blog (in Turanci). Archived from the original on 2021-10-04. Retrieved 2021-10-04. More than one of
|archiveurl=
and|archive-url=
specified (help); More than one of|archivedate=
and|archive-date=
specified (help) - ↑ Africa, Spur Play. "Mama Drama Impresses Beyond Its Mundane Title". Spur Play Africa (in Turanci). Archived from the original on 2021-10-04. Retrieved 2021-10-04. More than one of
|archiveurl=
and|archive-url=
specified (help); More than one of|archivedate=
and|archive-date=
specified (help) - ↑ "There's plenty of drama in "Mama Drama"-Peju Akande". The Lagos Review (in Turanci). 2021-05-30. Retrieved 2021-10-04.
- ↑ "Mama Drama: Netflix". www.netflix.com (in Turanci). Archived from the original on 2021-10-04. Retrieved 2021-10-04. More than one of
|archiveurl=
and|archive-url=
specified (help); More than one of|archivedate=
and|archive-date=
specified (help) - ↑ "Mama Drama Premieres To Positive Reception Ahead Of Cinema Release". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). 2020-03-17. Archived from the original on 2021-10-04. Retrieved 2021-10-04.
- ↑ "Movie Review: Mama Drama (2020); available on Netflix in 2021 - NollyRated Nigerian Movie Reviews" (in Turanci). Retrieved 2021-10-04.
- ↑ Ademola-Aina, Chineze (2021-05-08). "The Nollywood Movie Mama Drama Is Good Drama". Medium (in Turanci). Retrieved 2021-10-04.
Hanyoyin Hadi na waje
gyara sashe- Mama Drama on IMDb