Mama Baldé
Mama Samba Baldé (an Haife shi a ranar 6 ga watan Nuwamba, 1995) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Guinea-Bissau wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba ta gefe kuma mai tsaron baya na dama ga ƙungiyar Ligue 1 Troyes da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasa wato Guinea-Bissau. Hakanan kuma yana da shaidar zama ɗan ƙasar Portugal.[1]
Mama Baldé | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Guinea-Bissau, 6 Nuwamba, 1997 (27 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Guinea-Bissau | ||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||
Harsuna | Portuguese language | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | wing half (en) | ||||||||||||||||||||||
Nauyi | 69 kg | ||||||||||||||||||||||
Tsayi | 1.81 m |
Aikin kulob/Ƙungiya
gyara sasheSporting CP
gyara sasheAn haife shi a Bissau, Baldé ya koma Portugal kafin ya cika shekaru goma.[2] A cikin shekarar 2013, ya sanya hannu tare da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Sporting CP a shekararsa ta ƙarshe a matsayin ƙaramin ɗan wasa, ya koma ƙungiyar a kyauta daga Sintrense.[3]
Baldé ya fara buga wasansa na farko tare inda ya shigo daga benci a ranar 11 ga Mayun 2014, ya shiga a matsayin canji na minti 75 a wasan da suka lashe 1-0 da Braga B a Segundo Liga.[4] A cikin watan Janairu 2015, an ba da shi aro ga Benfica de Castelo Branco ta uku har zuwa Yuni.[5] ya Koma Sporting B a 2015–16, Baldé ya zira kwallonsa na farko a gasar a ranar 30 ga Satumba 2015, amma sun tashi wasan 1–3 a gida Olhanense.[6] Ya buga wasanni 38 a kakar wasa ta bana, inda ya taimaka wajen kammala a matsayi na goma a mataki na biyu.
Baldé ya tafi aro zuwa kulob din Primeira Liga Aves a lokacin rani na 2017.[7] Wasansa na farko a gasar ya faru ne a ranar 11 ga Satumba, lokacin da ya fara taka leda a gasar cin kofin gida da ci 2–1 a kan Belenenses.[8]
A watan Fabrairun 2019, Baldé ya zama dan wasan da ya fi zira kwallaye a tarihin Aves a babban wasan kasar Portugal da kwallaye tara.[9]
Dijon
gyara sasheA ranar 27 ga watan Yuni 2019, Baldé ya koma Dijon kan kwantiragin shekaru uku.[10] Ya fara buga wasansa na farko a gasar Ligue 1 a ranar 10 ga watan Agusta, inda ya buga rabin wasa da aka doke su 1–2 da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Saint-Étienne.[11]
Baldé ya zira kwallaye bakwai a lokacin kamfen na 2020-21, amma kungiyarsa ta sha fama da koma baya a matsayin karshe.[12]
Troyes
gyara sasheA ranar 31 ga watan Yuli 2021, Baldé ya amince da yarjejeniyar shekaru huɗu a Troyes a cikin ƙasa ɗaya da gasar.[13]
Ayyukan kasa
gyara sasheBaldé ya lashe wasansa na farko a Guinea-Bissau a ranar 8 ga Yuni 2019, a wasan sada zumunci da Angola inda ya maye gurbin Toni Silva, wasan an tashi 2-0 a bugun fenariti.[14] An zaɓe shi a cikin 'yan wasan da za su taka leda a gasar cin kofin kasashen Afirka na 2019..[15]
Girmamawa
gyara sasheAves
- Taça de Portugal : 2017-18.[16]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Mama Baldé" (in Portuguese). Mais Futebol. Retrieved 3 January 2021.
- ↑ Casaca, Manuel (15 February 2019). "Uma viagem ao passado de Mama Baldé: "Rendeu bola, como diz o outro" " [A trip to Mama Baldé's past: "We got the short end of the stick, as they say"]. OJogo (in Portuguese). Retrieved 1 April 2019.
- ↑ Casaca, Manuel (15 February 2019). "Uma viagem ao passado de Mama Baldé: "Rendeu bola, como diz o outro"" [A trip to Mama Baldé's past: "We got the short end of the stick, as they say"]. O Jogo (in Harshen Potugis). Retrieved 1 April 2019.[permanent dead link]
- ↑ "Esgaio decide com penálti "à Panenka"" [Esgaio decides it with "Panenka-like" penalty]. O Jogo (in Harshen Potugis). 11 May 2014. Archived from the original on 15 April 2018. Retrieved 14 April 2018. More than one of
|archiveurl=
and|archive-url=
specified (help); More than one of|archivedate=
and|archive-date=
specified (help) - ↑ "CNS: Benfica e Castelo Branco reforça-se no Sporting e Paços" [CNS: Benfica e Castelo Branco bolster in Sporting and Paços] (in Harshen Potugis). Mais Futebol. 27 January 2015. Retrieved 14 April 2018.
- ↑ "Sporting B-Olhanense, 1–3: Leões derrotados com Labyad em campo" [Sporting B-Olhanense, 1–3: Lions defeated with Labyad on the pitch]. Record (in Harshen Potugis). 30 September 2015. Retrieved 14 April 2018.
- ↑ "OFICIAL: Sporting empresta Mama Baldé ao Desp. Aves" [OFFICIAL: Sporting loan Mama Baldé to Desp. Aves] (in Harshen Potugis). Mais Futebol. 14 July 2017. Retrieved 14 April 2018.
- ↑ "Reviravolta tira Aves dos lugares de descida" [Comeback takes Aves from relegation zone] (in Harshen Potugis). Rádio Renascença. 11 September 2017. Retrieved 14 April 2018.
- ↑ Reviravolta tira Aves dos lugares de descida" [Comeback takes Aves from relegation zone] (in Portuguese). Rádio Renascença. 11 September 2017. Retrieved 14 April 2018.
- ↑ "Mama Baldé signe à Dijon (officiel)" [Mama Baldé signs with Dijon (official)]. Le Figaro (in Faransanci). 27 June 2019. Retrieved 2 July 2019.
- ↑ "Saint-Etienne tue le match à Dijon en 10 minutes" [Saint-Etienne kill match at Dijon in 10 minutes] (in Faransanci). Be Soccer. 10 August 2019. Retrieved 9 August 2021.
- ↑ "Officiel | Troyes recrute l'ailier Mama Baldé de Dijon" [Official | Troyes bring in winger Mama Baldé from Dijon] (in Faransanci). Sport News 24. 31 July 2021. Archived from the original on 9 August 2021. Retrieved 9 August 2021. More than one of
|archiveurl=
and|archive-url=
specified (help); More than one of|archivedate=
and|archive-date=
specified (help) - ↑ "Mama Baldé s'engage avec l'ESTAC!" [Mama Baldé commits to ESTAC!] (in Faransanci). ES Troyes. 31 July 2021. Archived from the original on 31 July 2021. Retrieved 31 July 2021. More than one of
|archiveurl=
and|archive-url=
specified (help); More than one of|archivedate=
and|archive-date=
specified (help) - ↑ "Angola bate Guiné-Bissau em jogo com vários «portugueses»" [Angola beat Guinea-Bissau in match with several "Portuguese"] (in Harshen Potugis). TVI 24. 8 June 2019. Retrieved 21 June 2019.
- ↑ Soliman, Seif (12 June 2019). "Ittihad's Toni Silva named in Guinea Bissau's AFCON squad". KingFut. Retrieved 7 November 2020.
- ↑ "Aves ganha a Taça de Portugal graças a bis de Guedes" [Aves win Portuguese Cup thanks to Guedes brace]. O Jogo (in Harshen Potugis). 20 May 2018. Archived from the original on 17 October 2022. Retrieved 6 June 2018. More than one of
|archiveurl=
and|archive-url=
specified (help); More than one of|archivedate=
and|archive-date=
specified (help)
Hanyoyin haɗi na waje
gyara sashe- Mama Baldé at ForaDeJogo
- Portuguese League profile (in Portuguese)
- Mama Baldé at L'Équipe Football (in French)
- Mama Baldé at National-Football-Teams.com
- Mama Baldé at Soccerway