Malika Mezzane mawaƙiyar Moroco ce, marubuciya, kuma mai fafutukar kare haƙƙin Berber.

Sana'a gyara sashe

Mezzane tana karatu cikin Fez where she earned a BA degree in philosophy from Sidi Mohamed Ben Abdellah University.[ana buƙatar hujja] ita tsohuwar malamar pilosopa.[ana buƙatar hujja] She has published 17 works in 22 publications, in 2 languages. In 1992 she travelled to Switzerland, where she resided for nine years until 2001, during which time she devoted herself to writing on a regular basis, committed to defending human rights in general and those of Maghrebi immigrants in particular. She is considered by manyTemplate:By whom the Berber ambassador to the Kurdish People, especially after she met the president of Kurdistan, Masoud Barzani, in July 2018. She is also a supporter of the state of Israel and has been outspoken on their right to be in "their homeland".

Labarai gyara sashe

Waƙa gyara sashe

Mezzane ta rubuta tarin wakoki da dama cikin Larabci:

  • Geneva, sauran maze shekara (2004)
  • Idan da zan iya gafartawa duniyar nan shekara (2005)
  • Idan gudun hijira na ya ƙare a cikin ku shekara (2005)
  • Lokacin da matattu suka yi mana alkawari shekara(2006)

Littattafai gyara sashe

A shekarar 2019, ta rubuta littafinta na farko mai suna "ما أصعب ألا أراك", inda take goyon bayan hadewar Kurdawa karkashin kasa guda.