Maleagi Ngarizemo
Maleagi Ngarizemo (an haife shi ranar 21 ga watan Yuni 1979) ɗan ƙwallon ƙafa ne na Namibia mai ritaya.
Maleagi Ngarizemo | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Windhoek, 21 ga Yuni, 1979 (45 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Namibiya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 188 cm |
Sana'a
gyara sasheNagrizemo ya taka leda a ƙungiyoyin Mydatjies, United Africa Tigers, Phungo All Stars da African Stars FC a Namibia[1] da kuma Afirka ta Kudu a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta FC Cape Town [2] da kulob ɗin Black Leopards.[3]
A cikin shekarar 2010, ya koma kulob ɗin North York Astros a cikin gasar Ƙwallon ƙafa na Kanada.
Ayyukan kasa da kasa
gyara sasheNgarizemo memba ne na kungiyar kwallon kafa ta Namibia tun a shekara ta 2001 kuma ya taka leda da kungiyar a gasar cin kofin kasashen Afrika a shekarar 2008. [4]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Namibia's Ngarizemo hoping for MLS contract | MLS News Archived 2013-02-04 at archive.today
- ↑ Maleagi Ngarizemo at National-Football- Teams.comMaleagi Ngarizemo at National-Football-Teams.com
- ↑ "Transfers - Premier Soccer League - www.psl.co.za - official website" . Archived from the original on 2010-07-25. Retrieved 2010-05-15.
- ↑ Maleagi Ngarizemo | MTNFootball.com[permanent dead link]