Malcolm Barcola
Malcolm Barcola (an haife shi a ranar 14 ga watan Mayu a shekarar 1999) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasa mai tsaron gida ga ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Bosnia Tuzla City. An haife shi a Faransa, yana taka leda a tawagar kasar Togo.
Malcolm Barcola | |||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Lyon, 14 Mayu 1999 (25 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||
ƙasa |
Togo Faransa | ||||||||||||||||||||||||||
Ƴan uwa | |||||||||||||||||||||||||||
Ahali | Bradley Barcola (en) | ||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai tsaran raga | ||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 1.95 m |
Ayyukan kasa da kasa
gyara sasheBarcola ya fara bayyana a tawagarsa ta Togo a ranar 10 ga watan Satumba shekara ta 2019 a wasa na biyu na zagayen farko na gasar cin kofin duniya na shekarar 2022 da Comoros. Ya ci gaba da taka leda yayin da kasarsa ta tsallake zuwa zagaye na gaba.[1]
Rayuwa ta sirri
gyara sasheƊan uwan Barcola Bradley shi ma kwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne tare da Lyon.[2]
Manazarta
gyara sasheHanyoyin haɗi na waje
gyara sashe- Malcolm Barcola at Soccerway
- Malcolm Barcola at National-Football-Teams.com