Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Malbaza FC ƙungiyar kwallon kafa ce ta ƙasar Nijar dake birnin Malbaza na ƙasar Nijar kimanin awa 6 a gabas da babban birnin ƙasar Yamai. Kamfanin da ke samar da kuɗaɗen ƙungiyar, ƙungiyar tana buga gasar Premier ta Nijar. An zaɓo ƴan wasa daga yankin Tahoua. Suna wasa a Stade de Malbaza .

Malbaza FC
Bayanai
Iri ƙungiyar ƙwallon ƙafa
Ƙasa Nijar

A cikin shekarar 2010 sun sami matsayinsu a gasar Premier ta Nijar inda suka ci D2 Division. An cire su daga gasar Premier bayan kakar 2011.

Nasarorin da aka samu

gyara sashe
1984
  • Kofin Niger : 2
1984, 1985

Manazarta

gyara sashe