Makabartar Fatakwal
makabarta a Najeriya
Makabartar Fatakwal mallakar birnin ce kuma makabartar jama'a da ke kan titin Aggrey a gundumar Old Township na Fatakwal, babban birnin jihar Rivers. Ita ce maƙabarta mafi daɗewa da har yanzu ake amfani da ita a cikin birnin kuma ta yi fice a matsayin wurin binne ɗan gwagwarmaya Ken Saro-Wiwa da wasu abokansa ƴan kungiyar Ogoni Nine.[1] Har ila yau, ta ƙunshi jana'izar sojojin gama gari guda ɗaya na Yaƙin Duniya na Biyu.[2]
Makabartar Fatakwal | |
---|---|
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya |
Jihohin Najeriya | Jihar rivers |
Ƙananan hukumumin a Nijeriya | Port Harcourt (karamar hukuma) |
Port settlement (en) | jahar Port Harcourt |
Coordinates | 4°46′N 7°02′E / 4.76°N 7.03°E |
|
Interments
gyara sashe- Ken Saro-Wiwa (1941–1995), marubuci kuma mai fafutuka
- Mike Lloyd Toku (1993-2012)[3]
- Stephen Edward Murray-Bruce (1939-2013)[4]
Duba kuma
gyara sashe- Jerin makabartu a Najeriya
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Nigeria's Military Leaders Hang Playwright And 8 Other Activists". Deseretnews.com. Deseret News Publishing Company. 1995-11-11. Retrieved 2014-07-07.
- ↑ "Cemetery Details". Cwgc.org. Commonwealth War Graves Commission. Retrieved 2014-07-07.
- ↑ Abia, Dan. "UNIPORT four: INC, parents insist on justice as Toku is buried". Dailyindependentnig.com. Independent Newspapers Ltd. Retrieved 2014-07-07.
- ↑ "Vanguard Publisher, others bid late Murray-Bruce farewell – Vanguard News". vanguardngr.com. 13 September 2013. Retrieved 17 June 2016.