Majeti Fetrie (an haife shi 12 ga Yuni 1974) ɗan Ghana ne mai nauyii. Ya yi takara a gasar maza ta kilogiram 77 a gasar Commonwealth ta 2006 inda ya lashe lambar zinare.[1][2]

Majeti Fetrie
Rayuwa
Haihuwa 12 ga Yuni, 1974 (50 shekaru)
ƙasa Ghana
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a weightlifter (en) Fassara

Manazarta

gyara sashe
  1. Ansley, Greg (22 March 2006). "Medal tally highlights wealth gap". The New Zealand Herald. Retrieved 14 October 2014
  2. Reed, David (25 March 2006). "Lifter is the real thing". The Age. Australia. Retrieved 14 October 2014