Majalisar Binciken Aikin Noma ta Najeriya
Hukumar Binciken Aikin Noma ta Najeriya (ARCN),
![]() |
---|
wata hukuma ce ta gwamnatin Najeriya da ke hada kai da sa ido kan binciken noma don kara yawan amfanin noma don bunkasar tattalin arziki. [1] Hukumar ta kuma horar da manoma. A shekarar 2021, hukumar ta bude Rediyo da Talabijin na Nmasu mai oma domin yada bayanai masu manoma yadda ya kamata.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.