Maidan (fim din 2014)
Maidan ( Ukrainie ) fim na dangane da labarin gaskiya wanda akayi a 2014, wanda Sergei Loznitsa ya jagoranta . Ya mai da hankali kan tafiyar kungiyarEuromaidan na 2013 da 2014 a Maidan Nezalezhnosti (Spearfin Independence) a Kyiv babban birnin Ukraine. An dauki fim din ne a lokacin zanga-zanga kuma an nuna bangarori daban-daban na juyin juya hali, tun daga gangamin lumana zuwa fadan da aka yi tsakanin 'yan sanda da fararen hula.[1][2]
Maidan (fim din 2014) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2014 |
Asalin suna | Майдан |
Asalin harshe | Harshan Ukraniya |
Ƙasar asali | Ukraniya da Holand |
Distribution format (en) | video on demand (en) |
Characteristics | |
Genre (en) | documentary film |
Launi | color (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Sergei Loznitsa (en) |
Samar | |
Mai tsarawa |
Sergei Loznitsa (en) Maria Choustova-Baker (en) |
Editan fim |
Sergei Loznitsa (en) Danielius Kokanauskis (en) |
Director of photography (en) | Sergei Loznitsa (en) |
External links | |
An fara fim ɗin a ranar 21 ga watan Mayun, 2014 a bikin fina-finai na Cannes Film Festival na 2014.[3] Ya fito a gidan wasan kwaikwayo a Amurka ranar 12 ga Disamba, 2014.[4]
Takaitaccen bayani
gyara sasheFim din ya ta’allaka tare da bin diddigin zanga-zanga da tashe-tashen hankula a Maidan Nezalezhnosti na Kyiv (Dandalin Independence) wanda ya kai ga hambarar da Shugaba Viktor Yanukovych.
Fitowa
gyara sasheBayan fitowar sa a Cannes, fim ɗin ya sami fitowa a gidan wasan kwaikwayo a Faransa a ranar 23 ga Mayu, 2014. An saki fim ɗin a Ukraine a ranar 24 ga Yuli, 2014.[5] Ta samu iyakataccen fitarwa a Amurka a ranar 12 ga Disamba, 2014 kafin faɗaɗa duniya a ranar 20 ga Fabrairu, 2015, wanda ya zo daidai da ranar juyin juya hali a Ukraine.[6] Tun daga Afrilu 2018, har yanzu ba a nuna fim ɗin a Rasha ba.[7]
Adabi
gyara sashe- Lilya Kaganovsky Nazari akan Maidan // Nazarin Slavic. - 2015. - Vol. 74 ,su. 4. - P. 894-895. - DOI: 10.5612 / Slavicreview.74.4.894.
Manazarta
gyara sashe- ↑ “Documentary 'Maidan' polarizes participants in Ukraine revolution". Retrieved January 9, 2015.
- ↑ “Inside 'Maidan': Sergei Loznitsa on His Ukrainian Uprising Doc and Putin's 'Fascist' Regime". Retrieved January 9, 2015.
- ↑ "Cinema Guild Picks Up 'Maidan,' Sergei Loznitsa's Cannes Doc About Ukraine Revolution". Retrieved January 9, 2015.
- ↑ "MAIDAN opens on Friday, December 12 exclusively at FSLC for one week only". Retrieved January 9, 2015.
- ↑ “DOCUMENTARY "MAIDAN" BY SERGIY LOZNYTSYA WILL BE RELEASED IN JULY". Retrieved January 9, 2015.
- ↑ “Dogwoof Take UK Rights For Ukrainian Doc Maidan". Retrieved January 9,2015.
- ↑ "Director Sergei Loznitsa on Russia: 'It's hard to change the mentality of a nation'". Retrieved April 13, 2018.