Cin-zarafi ya tattara abubuwa da dama na ɗabi'u dake nuna kakkausan hali. Za'a iya fahimtar cewa ɗabi'a ce dake ƙokarin ƙasƙantar da wulaƙantar ko kunyatar da wani mutum, kuma baya daga cikin dabi'u na al'umma da tarbiyya na hankali ko mutanen kirki. A fanni na shari'a, dabi'u ne da suke masu ƙuntatawa, tada rikici ko illatarwa. Suna somawa ne daga wuraren wariya, da kuma hana ko tunkuɗe mutum daga amfana da Yancin sa na 'dan adam.

Cin-zarafi
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na human behavior (en) Fassara da social issue (en) Fassara
Gudanarwan bully (en) Fassara

Ire-ire gyara sashe

Ubangida gyara sashe

Cin-zarafi na Ubangida na faruwa ne daga Ubangida ko mutumin dake wakiltar sa a wurin mazauna gidansa ko masu aiki a ƙarƙashin shi, a yanayi marasa daɗi ga Yan'hayansa saboda su bar masu gidan da suke haya a gunsu.

Yanar gizo gyara sashe

 
wuraren da ake yaɗa cin-zarafi[1] waɗanda matasa ke amfani da su a Amurka, a binciken Sashen kare cututtukar ƙasar[2]

Cin-zarafi kan nuna yawan maimaita obscenities da maganganun kaskanci ga wasu alumma da ake niyya, misali, akan addini, jinsi, ƙasa, rauni (nakasa), ko yanayin su. Cinzarafi irin wannan na faruwa ne a ɗakunan hira, ko gidajen cin abinci, majalisi, ko yaɗa zancen tsana ga wasu. Wanda ya had a da sace hoton wadanda akeson cinzarafin su, da musanya su zuwa ɓatanci, sannan a sake yaɗa su zuwa social media da burin ya haifar rashin kwanciyar hankali.

Yan'sanda gyara sashe

Mu'amalantar da jami'an tsaro keyi ga wasu, wanda ya hada da amfani da karfin iko da wuce kima, ban-banci wurin yin adalci, tsoratarwa, kabilanci, addini, jinsi, fyade, shekaru ko kuma wasu nau'ikan wariya.

Manazarta gyara sashe

  1. Hertz, M. F.; David-Ferdon, C. (2008). Electronic Media and Youth Violence: A CDC Issue Brief for Educators and Caregivers (PDF). Atlanta (GA): Centers for Disease Control. p. 9. Retrieved 2015-02-03.
  2. Ybarra, Michele L.; Diener-West, Marie; Leaf, Philip J. (December 2007). "Examining the overlap in internet harassment and school bullying: implications for school intervention". Journal of Adolescent Health. 41 (6 Suppl 1): S42–S50. doi:10.1016/j.jadohealth.2007.09.004. PMID 18047944.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.