Mahmoud Mestiri (25 ga watan Disamban shekara ta alif 1929 a Tunis - 28 ga Yuni shekarata 2006) ya kasance jami’in diflomasiyyar Tunusiya kuma dan siyasa, wanda ya yi aiki a matsayin Ministan Harkokin Wajen Tunisia daga shekarar 1987 zuwa 1988[1]. Ya kasance tsohon shugaban kungiyar kwallon kafa ta Tunisia Club Africain .

Mahmoud Mestiri
Minister of Foreign Affairs (en) Fassara

7 Nuwamba, 1987 - 7 Nuwamba, 1988
Hédi Mabrouk (en) Fassara - Abdelhamid Escheikh (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Tunis, 25 Disamba 1929
ƙasa French protectorate of Tunisia (en) Fassara
Tunisiya
Mutuwa Tunis, 28 ga Yuni, 2006
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Kyaututtuka
Imani
Jam'iyar siyasa Neo Destour (en) Fassara
Mahmoud Mestiri tare da premier tunisiya
Hoton mohmadu da gomna

Manazarta

gyara sashe
  1. "June 2006". Rulers. Retrieved 10 April 2013.