Maha Amer
Maha Khalid 'Issa Amer (an haife ta ranar ashirin da bakwai 27 ga watan Maris ɗin shekara ta alif ɗari tara da casa'in da tara 1999) ƴar ƙasar Masar ce mai nutsewa. Ta yi gasar tseren mita uku ta mata a gasar Olympics ta bazarar 2016.[1]
Maha Amer | |
---|---|
mutum | |
Bayanai | |
Jinsi | mace |
Ƙasar asali | Misra |
Country for sport (en) | Misra |
Sunan asali | مها خالد عيسى عام da مها عامر |
Suna | Maha (en) |
Sunan dangi | Amer |
Shekarun haihuwa | 27 ga Maris, 1999 |
Wurin haihuwa | Kairo |
Yaren haihuwa | Egyptian Arabic (en) |
Harsuna | Larabci da Egyptian Arabic (en) |
Sana'a | competitive diver (en) da swimmer (en) |
Wasa | diving (en) |
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Maha Amer". Rio 2016. Archived from the original on 10 December 2016. Retrieved 23 August 2016. More than one of
|archiveurl=
and|archive-url=
specified (help); More than one of|archivedate=
and|archive-date=
specified (help)
Hanyoyin haɗi na waje
gyara sashe- Arkansas bio
- Maha Amer </img>