Magaji Da'u Aliyu
Magaji Da'u Aliyu (an haife shi a shekara ta 1963) ɗan siyasan Najeriya ne wanda ya yi aiki a matsayin ɗan Majalisar Wakilai, mai wakiltar mazaɓar Birnin Kudu/Buji a Jihar Jigawa. [1]
Rayuwar farko da aikin siyasa
gyara sasheAn haife shi a shekarar 1963 kuma ɗan asalin jihar Jigawa ne. A shekarar 2015 aka zaɓe shi a matsayin ɗan majalisar wakilai kuma ya sake tsayawa takara a shekarar 2019. [2] [3]
A shekarar 2023 ya samu tikitin tsayawa takara a jam’iyyar All Progressives Congress (APC) amma Yakubu Adamu na jam’iyyar PDP ya doke shi. [4] [5] [6] [7] [8]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Citizen Science Nigeria - Magaji Da'u Aliyu". citizensciencenigeria.org (in Turanci). 2023. Retrieved 2025-01-06.
- ↑ "2015 Jigawa state house of representatives election results - eduweb". eduweb.com.ng (in Turanci). 2015. Archived from the original on 2024-07-19. Retrieved 2025-01-06.
- ↑ "INEC - House of Representatives Election - 2019 Jigawa State" (PDF). www.inecnigeria.org. 2019. Archived from the original (PDF) on 2024-12-13. Retrieved 2025-01-06.
- ↑ Amadu, Adamu (2022-05-28). "Reps power committee chairman retains APC ticket in Jigawa". Tribune Online (in Turanci). Archived from the original on 2022-06-13. Retrieved 2025-01-06.
- ↑ Muhammad, Khaleel (2023-02-27). "Reps committee chair Aliyu loses re-election bid in Jigawa". Daily Post Nigeria (in Turanci). Archived from the original on 2024-04-19. Retrieved 2025-01-06.
- ↑ "2023 Jigawa state house of representatives election results - eduweb". eduweb.com.ng (in Turanci). Archived from the original on 2024-07-23. Retrieved 2025-01-06.
- ↑ Muhammad, Khaleel (2023-11-02). "Appeal Court orders bye-election for Birniin Kudu, Buji federal constituency in Jigawa". Daily Post Nigeria (in Turanci). Archived from the original on 2023-12-16. Retrieved 2025-01-06.
- ↑ Muhammad, Khaleel (2024-02-04). "PDP emerges victorious in Buji/Birnin Kudu rerun election". Daily Post Nigeria (in Turanci). Archived from the original on 2024-02-05. Retrieved 2025-01-06.