Madhepura
Madhepura Birni ne da yake a karkashin jihar (Bihar) dake a gabashin kasar indiya, wadda itace jiha ta uku wajen yawan mutante a kasar ta indiya, Wanda kuma akalla a hasashen shekarar 2011 tanada jumullar mutane 1,001,762.
Madhepura | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƙasa | Indiya | |||
Jihar Indiya | Bihar | |||
Division of Bihar (en) | Kosi division (en) | |||
District of India (en) | Madhepura district (en) | |||
Babban birnin |
Madhepura district (en)
| |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 1,787 km² | |||
Altitude (en) | 41 m | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Lambar aika saƙo | 852113 | |||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+05:30 (en)
| |||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 6476 |