Madarounfa (sashe)

Gundumar Madarounfa

Madarounfa sashe ne daga cikin sassan dake a yankin Maradi, na Jamhuriyyar Nijar. Babban birnin sashen shine garin Madarounfa. Bisaga kidayar 2011, yawan mutane a sashen ya kai 612 798[1].

Madarounfa

Wuri
Map
 13°18′31″N 7°09′21″E / 13.3086°N 7.1558°E / 13.3086; 7.1558
JamhuriyaNijar
Yankin NijarYankin Maradi

Babban birni Madarounfa (gari)
Yawan mutane
Faɗi 448,863 (2012)

Manazarta gyara sashe

  1. "Annuaires_Statistiques" (PDF). Institut National de la Statistique. Retrieved 19 December 2019.