Madarounfa ko Madarunfa gari ne, da ke a yankin Maradi, a ƙasar Nijar. Shi ne babban birnin sashen Madarounfa. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, jimilar mutane 66 403 ne.

Madarounfa


Wuri
Map
 13°18′27″N 7°09′27″E / 13.3075°N 7.1575°E / 13.3075; 7.1575
JamhuriyaNijar
Yankin NijarYankin Maradi
Department of Niger (en) FassaraMadarounfa (sashe)
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 71,832 (2012)
Labarin ƙasa
Altitude (en) Fassara 365 m
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Lac Madarounfa