Madani Camara (an haife shi a ranar 30 ga watan Maris 1987), ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Ivory Coast . A halin yanzu yana taka leda a JS Kabylie a Algerian Ligue Professionnelle 1 .

Madani Kamara
Rayuwa
Haihuwa Ivory Coast, 30 ga Maris, 1987 (37 shekaru)
ƙasa Ivory Coast
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Kungiyar Kwallon Kafar Ivory Coast ta Kasa da Shekaru 23-
  Côte d'Ivoire national under-20 football team (en) Fassara-
MC El Eulma (en) Fassara2009-2011581
  JS Kabylie (en) Fassara2011-2013230
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Lamban wasa 28

Aikin kulob gyara sashe

Camara ya fara aikinsa tare da Vallée Athletic Club de Bouaké a cikin rukuni na biyu na Cote d'Ivoire. [1] A shekara ta 2009, ya koma kulob ɗin MC El Eulma na Algeria inda ya shafe kakar wasanni biyu da rabi.

A ranar 26 ga watan Yuni, 2011, Camara ya sanya hannu kan kwangilar shekaru uku tare da JS Kabylie .[1]

Ayyukan ƙasa da ƙasa gyara sashe

Camara ya wakilci Ivory Coast a matakin 'yan ƙasa da shekara 20 da 23.[1]

Manazarta gyara sashe

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe