Maƙabartar Yaba

makabarta a Najeriya

Maƙabartar Yaba tana nan a garin Yaba, wani yanki na gabashin birnin Lagos, Nigeria. Makabarta ce ta farar hula da aka fi sani da Makabartar Atan.

Maƙabartar Yaba
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaLagos
BirniLagos
Coordinates 6°30′51″N 3°22′47″E / 6.514111°N 3.379847°E / 6.514111; 3.379847
Map

Makabartar ta kunshi mafi yawan kaburbura daga yakin duniya na biyu a Najeriya. [1]

Manazarta gyara sashe

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe

6°30′53″N 3°22′43″E / 6.514774°N 3.378677°E / 6.514774; 3.378677 6°30′53″N 3°22′43″E / 6.514774°N 3.378677°E / 6.514774; 3.378677