Ma'auni na Bayanan Duniya don Binciken Muhalli

Ma'auni na Bayanan Duniya don Binciken Muhalli (MEDEA) wani shiri ne na bayan yaƙin cacar baka na kungiyar leken asirin Amurka don yin amfani da bayanan sa ido na duniya da damar Amurka don nazarin kimiyyar canjin yanayi.

Ma'auni na Bayanan Duniya don Binciken Muhalli
yanda ake auna Duniya
yanayin yanda yake bayar da bayani
hoton maaunin isreal

Acikin 1992, bisa ga umarnin Majalisar Harkokin Waje da kuma Sanata Al Gore, tare da kuma jagorancin Babban Jami'in Leken Asiri Robert Gates, an kafa Rundunar Tsaro ta Muhalli (ETF),[1] wanda acikin 1993 ya zama MEDEA. Fiye da hotunan tauraron ɗan adam 860,000 na tarihi, da wasu gungun masana kimiyya sukayi nazari a kansu sannan an dauki sabbin hotunan tauraron ɗan adam tare da bayyana su.[2]

An rufe shirin a farkon gwamnatin George W. Bush, an sake farawa a 2010, a ƙarƙashin gwamnatin Obama, kuma an kammala shi acikin 2015.[3]

Manazarta

gyara sashe
  1. Snyder, Diane; Brown, Michael L. (1997-01-06), "The Intelligence Community and the Environment", The Final Report of the Snyder Commission, Woodrow Wilson School Policy Conference 401a: Intelligence Reform in the Post-Cold War Era, Woodrow Wilson School of Public and International Affairs, Princeton University, archived from the original on 1997-06-17
  2. Koonin, Steven E.; Keller, Sallie Ann; Shipp, Stephanie S.; Allen, Ted W.; Walejko, Gina K (March 2013), Pathways to Cooperation between the Intelligence Community and the Social and Behavioral Science Communities (PDF), Alexandria, Virginia: Institute for Defense Analyses, p. 5, archived from the original (PDF) on 2018-02-11
  3. Plautz, Jason (2015-05-21), "CIA Shuts Down Climate Research Program", National Journal, London, ISSN 0015-3710, archived from the original on 2015-05-26

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe