Ma'akatar Kasuwanci da Masana'antu na Jihar Legas

Ma’aikatar kasuwanci da masana’antu na jihar Legas ita ce ma’aikatar gwamnatin jihar da ke da alhakin tsarawa, zartarwa da aiwatar da manufofin kasuwanci da masana’antu na jihar..[1][2] An kafa wannan ma'aikatar ne don tabbatar da wadatar kasuwanci da gamsuwar masu amfani a jihar Legas[3] Babban ofishin hukumar yana nan a Block 8, The Secretariat, Obafemi Awolowo Way, Alausa, Ikeja, jihar Legas.[3]

Ma'akatar Kasuwanci da Masana'antu na Jihar Legas
Bayanai
Suna a hukumance
Lagos state ministry of commerce and industry
Iri government agency (en) Fassara
Masana'anta commerce (en) Fassara da Masana'anta
Ƙasa Najeriya
Harshen amfani Turanci
Mulki
Hedkwata Ikeja
mcic.lagosstate.gov.ng
logos market
tsarin tafiyar da bankin
  • Ma’aikatar kasuwanci da masana’antu da hadin gwiwa ta jihar Legas sun yi wa sabbin kungiyoyin hadin gwiwa 247 rajista tare da sabunta kungiyoyin guda 2359.[4][5]
  • Ma'aikatar ta hanyar Kwalejin Haɗin gwiwar Jihar Legas ta shirya shirye-shirye daban-daban na haɓaka ƙwararrun mutane sama da mutum 4000 masu haɗin gwiwa a jihar Legas.[4]

Duba sauran wasu abubuwan

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe
  1. Fashola meets private sector operators at the 4th lagos corporate assembly advocates adherence to law and order". Business today News. Retrieved 2 March 2015.
  2. "Olusola Oworu-Commissioner lagos state ministry of commerce and industry, Nigeria". theworldfolio.com. Retrieved 2 March 2015.
  3. 3.0 3.1 "Ministry of Commerce, Industry and Cooperatives - Lagos State Government". Ministry of Commerce, Industry and Cooperatives - Lagos State Government. Retrieved 2022-03-23.
  4. 4.0 4.1 "Capitalisation of Lagos cooperative societies hit N33b". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News. 2021-05-19. Retrieved 2022-03-23.
  5. Radio, Traffic. "Lagos State Government inaugurates one hundred and forty-seven cooperative societies". Retrieved 2022-03-23.