Ma'aikatar Agaji ta Tarayya, Kula da Gudanuwar Bala'i da Ci gaban Al'umma

Ma'aikatar Agaji ta Tarayya, Kula da Gudanuwar Bala'i da Ci gaban Al'umma, ma'aikatar Najeriya ce wacce manufarta ita ce bunkasa manufofin jin kai da samar da ingantaccen tsarin ayyukan jin ƙai na kasa da kasa. An kafa ta ne a ranar Laraba 21 ga watan Agusta, 2019 ta wata sanarwa ta shugaban kasa kuma kwamandan rundunar sojojin Najeriya, Muhammadu Buhari GCFR a wajen ƙaddamar da ministocin tarayyar Najeriya.[1][2]

Ma'aikatar Agaji ta Tarayya, Kula da Gudanuwar Bala'i da Ci gaban Al'umma
Bayanai
Iri government agency (en) Fassara

Ministan da shugaban ƙasa ya nada ne ke jagorantar ta, wanda babban sakatare ne ya taimaka masa, wanda ma’aikacin gwamnati ne . Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, GCFR a ranar 24 ga watan Agusta 2019 ya rantsar da Dr. Sadiya Umar Farouq[3][4] [5] a matsayin ministar harkokin jin kai, magance bala'o'i da ci gaban al'umma tare da Dr. (Mrs) Bashir Nura Alkali FCA, FCIT a matsayin babban sakatare a ma’aikatar.[6]

Manazarta gyara sashe

  1. "Nigeria - Federal Ministry of Humanitarian Affairs, Disaster Management and Social Development, FMHDS". socialprotection.org (in Turanci). Retrieved 2022-03-29.
  2. Admin. "FMHDS". FMHDS website.
  3. "Key into FG's empowerment programmes, Farouq begs youths". Vanguard News (in Turanci). 2021-10-25. Retrieved 2022-03-29.
  4. "Sadiya Farouq: Group lauds Buhari's appointment of Minister". Vanguard News (in Turanci). 2020-06-11. Retrieved 2022-03-29.
  5. editor (2019-10-12). "Sadiya Umar-Farouq: The New Super Minister". THISDAYLIVE (in Turanci). Retrieved 2022-03-29.CS1 maint: extra text: authors list (link)
  6. Abdullateef, Ismail (2020-09-30). "Nura Alkali Assumes Duty As New PS Humanitarian Affairs Ministry". Federal Ministry of Information and Culture (in Turanci). Retrieved 2022-03-29.