Lurdes Marcelina Manuel Monteiro (an haife ta a ranar 11 ga watan Yulin 1984)[1] 'yar wasan ƙwallon hannu ce ta kasar Angola. Ta buga wa kulob din Primeiro de Agosto wasa da kuma tawagar kasar Angola.[2] Ta wakilci Angola a Gasar Kwallon Hannu ta Mata ta Duniya a shekarar 2013 a Serbia[3] da kuma a Gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2016.[4]

Lurdes Monteiro
Rayuwa
Haihuwa 11 ga Yuli, 1984 (39 shekaru)
ƙasa Angola
Karatu
Harsuna Portuguese language
Sana'a
Sana'a handball player (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru GP G
C.D. Primeiro de Agosto (en) Fassara-
 

Manazarta gyara sashe

  1. Lurdes Monteiro at Olympedia
  2. "XXII Women's World Championships 2015, Denmark. Team Roster Angola" (PDF). International Handball Federation . Retrieved 10 December 2015.
  3. "XXI Women's World Championship 2013. Team Roster, Angola" (PDF). IHF . Archived from the original (PDF) on 7 December 2013. Retrieved 7 December 2011.
  4. Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. " Lurdes Monteiro Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.