Amevou-Ludovic Assemoassa (an haife shi a ranar 18 ga watan Satumban shekara ta 1980 a Lyon ) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ya taka leda a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Togo.[1]

Ludovic Assemoassa
Rayuwa
Haihuwa 3rd arrondissement of Lyon (en) Fassara, 18 Satumba 1980 (44 shekaru)
ƙasa Togo
Faransa
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Olympique Lyonnais (en) Fassara-
Olympique Lyonnais (en) Fassara1999-2001210
Clermont Foot 63 (en) Fassara2001-20051330
  Ciudad de Murcia (en) Fassara2005-200760
  Ƙungiyar ƙwallon kafa ta Togo2005-200860
Granada 74 CF (en) Fassara2007-2008280
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Lamban wasa 5
Tsayi 184 cm

Assemoassa ya kammala karatunsa daga tsarin matasa na Olympique Lyonnais. Ya koma Sipaniya Segunda División side Ciudad de Murcia kuma ya koma Granada 74 CF lokacin da ya sayi lasisin Murcia acikin shekara ta 2007.[2]

Ƙasashen Duniya

gyara sashe

Shi memba ne na tawagar kasar, kuma an kira shi zuwa gasar cin kofin duniya ta shekarar 2006. Assemoassa ya buga wa Togo wasanni biyu a gasar cin kofin nahiyar Afirka da aka yi a Masar a shekara ta 2006. [3]

Manazarta

gyara sashe
  1. "2006 FIFA World Cup Germany: List of Players: Togo" (PDF). FIFA. 21 March 2014. p. 28. Archived from the original (PDF) on 10 June 2019.
  2. "L'ascension douteuse du Granada 74" . Libération (in French). 22 October 2007. Retrieved 6 November 2019.
  3. "African Nations Cup 2006 - Final Tournament Details" .

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe
  • Ludovic Assemoassa at National-Football-Teams.com