Lucas Guorna-Douath[1]

Lucas Guorna-Douath
Rayuwa
Haihuwa Villeneuve-Saint-Georges (en) Fassara, 5 ga Augusta, 2003 (20 shekaru)
ƙasa Faransa
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  France national under-16 association football team (en) Fassara25 Satumba 2018-28 Mayu 2019
  France national under-17 association football team (en) Fassara22 Oktoba 2019-
  AS Saint-Étienne (en) Fassara1 ga Yuli, 2020-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Tsayi 185 cm

Lucas Gourna-Douath (an haife shi 5 ga Agusta 2003) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Faransa wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya na ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Bundesliga ta Ostiriya  Red Bull Salzburg.


Manazarta gyara sashe

  1. https://en.m.wikipedia.org/wiki/Lucas_Gourna-Douath