Louisa Akpagu (an haife tane a ranar 22 ga watan Disamban shekarar 1974) itace yar wasan ƙwallon ƙafa ta Nijeriya wacce take wasa a matsayin mai tsaron raga. Ta kasance mamba a kungiyar kwallon kafa ta mata ta Najeriya . Ta kasance daga cikin kungiyar a gasar cin kofin duniya ta mata ta 1995 .[1]

Louisa Akpagu
Rayuwa
Haihuwa 22 Disamba 1974 (49 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga

Manazartai gyara sashe

  1. "FIFA Women's World Cup Sweden 1995 - Teams". FIFA Women's World Cup Sweden 1995. FIFA. 1995. Archived from the original on 2016-12-21. Retrieved 2007-09-28.

Hanyoyin haɗin waje gyara sashe

  • Louisa Akpagu – FIFA competition record