Lorenzo Amatucci (an haifeshi ranar 5 ga Fabrairu, 2004) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Italiya wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya na ƙungiyar kwallon kafar Fiorentina[1] a serie A na Italiya.[2][3][4]

Lorenzo Amatucci
Rayuwa
Haihuwa Arezzo (en) Fassara, 5 ga Faburairu, 2004 (20 shekaru)
ƙasa Italiya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe