Lizo Mjempu (an haife shi a ranar 1 ga watan Janairu shekara ta alif ɗari tara da tamanin da huɗu 1984 a Queenstown ) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu wanda ya taka leda a matsayin mai tsaron baya ga Moroka Swallows . [1] [2]

Lizo Mjempu
Rayuwa
Haihuwa Queenstown (en) Fassara, 1 ga Janairu, 1984 (40 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Lusitano F.C. (en) Fassara-
Mpumalanga Black Aces F.C. (en) Fassara-
Jomo Cosmos F.C. (en) Fassara-
Cape Town Spurs F.C. (en) Fassara2010-2011170
Orlando Pirates FC2011-201230
Moroka Swallows F.C. (en) Fassara2012-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Lamban wasa 3

Sana'a gyara sashe

Lizo Mjempu ya fara aikinsa na ƙwararru a gasar ƙwallon ƙafa ta Afirka ta Kudu yana wasa da Mpumalanga Black Aces, sai Jomo Cosmos da Lusitano FC suka biyo baya kafin ya shiga Ajax Cape Town a matsayin canja wuri kyauta a lokacin rani na shekara ta 2010. [3] Kulob dinsa na ƙarshe shine Moroka Swallows har zuwa Shekara ta 2015.

A cikin 2020 ya zama manajan Passion FC.

Manazarta gyara sashe

  1. "Lizo Mjempu". IMScoutting. Retrieved 13 February 2011.
  2. Lizo Mjempu at Soccerway
  3. "Lizo Mjempu". Ajax Cape Town Official Site. Retrieved 13 February 2011.