Lisandro Martínez (an haifeshi ne ranar 18 ga watan Janairu, 1998) ɗan wasan qwallan qafa ne haifaffen qasar argentina wanda ke taka leda a matsayin dan wasan bnaya na tsakiya a qungiyar qwallan qafa ta manchester united dake qasar burtaniya

Lisandro Martínez
Rayuwa
Haihuwa Gualeguay (en) Fassara, 18 ga Janairu, 1998 (26 shekaru)
ƙasa Argentina
Harshen uwa Yaren Sifen
Karatu
Harsuna Yaren Sifen
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Manchester United F.C.-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Nauyi 77 kg
Tsayi 175 cm
Lisandro martinez shida eriksen a wasa dasuka buga wasa da qungiyar Brighton albion

Martinesz ya shafe yawancin zamansa a wata karamar kungiya a kasar Uruguay[1]

Manazarta gyara sashe